Gwamna Zulum Ya Musanta Jita-Jitan Sauya Sheƙa Zuwa Jam’iyyar ADC a 2025
A siyasar Najeriya, jita-jita da rahotannin ƙarya kan canjin jam’iyya sun zama ruwan dare. A cikin makon nan, wasu kafafen yada labarai sun bazu da rahoton cewa Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, yana shirin sauya sheƙa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jam’iyyar Action Democratic Congress (ADC). Sai dai Gwamna Zulum ya…







